Thursday, July 17, 2025

RASUWAR BASHIR TOFA. Urzo kalu ya Mika taaziya ga gwamnatin kano da Iyalan bashir tofa

Must Read

Prominent Nigeria Senators With Private Jet Who Refusing To Attend Africa Cup Nation Final Live In Côte d’Ivoire

The senator's decision reflect on commitment to addressing the pressing needs of their constituents and the country as a...

BREAKING: CBN extends deadline for old naira notes to Feb 10

The Central Bank of Nigeria has finally extended the deadline for the exchange of old naira notes by 10...

EXCLUSIVE: Tinubu’s CSO, Adegboyega Fasasi, removed

The Director General of the State Security Service, SSS, Tosin Ajayi, has removed Adeboyega Fasasi as the Chief Security...

BREAKING: Jabi Lake Mall Shuts Down Over Abuja Terror Threat

Jabi Lake Mall, one of the popular shopping outlets in the Federal Capital Territory (FCT), has shut down. The development...

BREAKING: Security Operatives Arrest Political Thugs Working For Mao Ohuabunwa In Arochukwu

A combined team of the Nigerian Army and Department of State Services (DSS) have arrested suspected cultists and political...

Mai girman bulaliyar majalisar datijai senator orji urzo kalu (kinbiyan kabi) ya miƙa ta’aziyyar rasuwar tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasar bahsir Tofa ga iyalai da gwamnati da kuma al’ummar Jihar Kano, ya bayyana shi a matsayin mutumin kirki kuma cikakken ɗan kishin ƙasa, kuma wanda ya bada gudun mawa sosai gurin cigaban kasa da hadin kan aluma gabaki daya.

Sanarwar ta ƙara da cewa Senator orji urzo kalu ya yi addu’ar Allah ya ji ƙan sa sannan ya bai wa iyalai da abokansa haƙurin rashinsa.  A kowanne lokaci yakan bada gudummawa da shawara akan al’umara da suka shafi wannan kasa. Mutum ne mai ra’ayin da babu son zuciya. Ameen.

Latest News

On Peter Obi’s Statement on Orji Uzor Kalu Supporting His Candidate During Anambra Guber Election

If you don't see Distinguished Senator Orji Uzor Kalu as a seasoned politician and good party man who places...

More Stories Like This